JetBits |
! You are not logged in to JetBits. Please register or login.
* JrSceezey > Forum
jrsceezey
Sunana Abdulrahman an haifene a garin Bauchi sannan babana dan jihar jigawa Dutse
Matan babanmu 2 ne
mahaifiyarmu yayanta 6 daya ta rasu wato zainab
yar kishiyar mamanmu kuma 1 wato habiba
ga jerin sunayenmu gaba daya
Muhammed Kabir,
Muhammad Mujtaba,
Zainab,
Khadijah,
Aisha,
Habiba,
Abdulrahman, atakai ce de ni dan qarshe wato dan auta Sunan mummyn mu Atikatu kishiyarta kuma Deeja wato khadija
ALLah ya karbi rayuwar mahaifinmu a shekarar 2018 yayinda ni ina jss 3 tare da sister habiba .... Kubiyomu domin jin HALIN RAYUWAR MARAICI episode 2
0 Replies 310 Views 1 Bookmarks
topics posts

* JrSceezey Forum
fav Bookmarks

* JrSceezey
Free Ringtones!